Duration 13:42

Yadda Tsadar Harkokin Zabe Ke Shafar Dimokuradiyya

36 watched
0
0
Published 22 Jun 2023

Lura da yadda ake kai ruwa rana a kotunan sauraron kararrakin zabe, da irin manya-manyan lauyoyin da ake dauka ka san ‘yan siyasa da hukumar zabe ta kasa na kashe makudan kudade wurin gudanar da wadannan shari’o’i. Ko ta wadanne hanyoyi wadannan kudade ke shafar dimukuradiyya da ci gaban jama’a?

Category

Show more

Comments - 0